Jamila Haruna
Jamila Haruna
Tsohuwar jaruma ce a masana antar fim ta Hausa wato kanniwud.tsohuwar jaruma ce wacce taci zamanin ta tun can baya tana daga cikin dattijai Mata kyawawa a kanniwud, tayi fina finai da dama, an Fi sanin ta a fim din kusufi(2003) da Kuma ta[1]kun Saka(2007) Se Dan mazari(2007).[2]
Rasuwar ta[3][gyara sashe | gyara masomin]
Jamila haruna ta rasu ne sakamakon hadarin mota a hanyar Abuja zuwa Kaduna, mutane da dama a motan sunji ciwo wasu sun rasu harda ita sun Yi hatsari ne a garin sukeja, ta rasu a ranar Sha tara ga watan afirilu shekarar dubu biyu da tara(19/04/2009).