Jump to content

Janet Omorogbe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Janet Omorogbe
Rayuwa
Haihuwa 22 Nuwamba, 1942 (81 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 54 kg
Tsayi 160 cm

Janet Omorogbe (an haife ta a 22 ga Nuwamba 1942) ƴar tseren Najeriya ce. Ta shiga gasar tseren mita 4 × 100 na mata a wasannin Olympics na bazara na 1968.[1]

Bayani[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Janet Omorogbe Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 15 August 2017.