John Michael Ogidi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
John Michael Ogidi
Rayuwa
Haihuwa 8 Disamba 1959 (64 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Obafemi Awolowo
Jami'ar Tsaron Nijeriya
Jami'ar Ibadan
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a soja
Digiri Janar

John Michael Ogidi (an haifeshi ranar 8 ga watan disamba, 1959). Tsohon soja ne a Najeriya. Wanda ya riƙe mikamin Manjo Janar [1]. Kuma shine mai bada shawara akan harkar tsaro a kungiyar (High Commission) a ingila (United Kingdom) kafin ritayar sa a watan yuli na shekarar 2015. Shine shugaban (Commander Corps Of Signal Headquarters) a rundunan sojan kasa na Nigeria.

Farkon rayuwa da Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Ogidi a ranar 8 ga watan disamban 1959 a Ayibabiri a Jihar Bayelsa na Nigeria.

Yayi makaranta a BDSG a Yenagoa daga shekarar 1973 zuwa 1977. Inda ya samu shaidar gama sakandire. Daganan ya shiga makarnatar soji (Nigerian Defence Academy)[2] a matsayin mamba na 26 a 18 ga watan juni a shekarar 1979 inda ya gama a matsayin mataimakin lutanan (Second Lieutenant) a 18 ga watan disamba 1982. Yana da digiri a inginarin daga Jami'ar Obafemi Awolowo (OAU) Ile Ife da kuma mastas a Jami'ar Ibadan.

Ayyuka da Aikin soja[gyara sashe | gyara masomin]

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]