Kasuwancin yanar gizo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kasuwanci
specialty (en) Fassara, academic discipline (en) Fassara da function (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na economic activity (en) Fassara, bincike, public communication (en) Fassara da academic degree (en) Fassara
Bangare na kamfani da tattalin arziki
Gudanarwan marketer (en) Fassara, mai kula da dandalin sada zumunta da marketing consultant (en) Fassara

Kasuwancin yanar gizo wata hanyar kasuwanci ne na zamani da yazo da cigaba sosai a wannan lokacin sannan ya takaita zirga-zirga a ɓangaren yan kasuwa domin zaka yi amfani da wayar hannun ka ne ko kwamfutar ka wajen siyen kayayyaki daga wani waje kuma a kawo maka inda kake ba tare da kaje da kanka ba.[1] Kasuwancin yanar gizo ya kawo kara hadaka kasuwanci a duniya domin yanzun kasashen masu tasowa suna alfahari da kasuwancin yanar gizo

Amfanin sa[gyara sashe | gyara masomin]

Illolin kasuwancin yanar gizo[gyara sashe | gyara masomin]

Duk da nasarorin kasuwancin yanar gizo to aƙwai illoli da dama a tattare da shi domin a kasuwancin yanar gizo akan yawaita damfarar mutane ko kuma a basu kayan da basu ne suka siya ba ko kuma a turo masu kayan da basu da inganci sosai.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]