Kogin Pongaroa
Kogin Pongaroa kogi ne dake kudancin Manawatū-Whanganui na Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand . Yana gudana kudu maso gabas daga Puketoi Range yamma da Pahiatua, ya isa kogin Owahanga mai nisan kilomita 15 daga mashigarwar zuwa Tekun Pacific .
Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]
- Jerin koguna na New Zealand
Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]