Kungiyar Kwallon Kafa ta Matan Benin ta Kasa da Shekaru 20

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kungiyar Kwallon Kafa ta Matan Benin ta Kasa da Shekaru 20
Bayanai
Iri Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa da women's national association football team (en) Fassara
Ƙasa Benin

Kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasar Benin ta kasa da shekaru 20, tana wakiltar kasar Benin a gasar kwallon kafa ta matasa ta kasa da kasa.

Nasara[gyara sashe | gyara masomin]

Tawagar ta samu gurbin shiga gasar cin kofin mata ta WAFU U20 na 2022 da za a yi a Ghana.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • kungiyar kwallon kafa ta mata ta Benin

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Football in Benin National sports teams of Benin