Lindokuhle Sibankulu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lindokuhle Sibankulu
Rayuwa
Haihuwa 9 ga Afirilu, 1981 (43 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Nauyi 107 kg
Tsayi 199 cm

Lindokuhle Nduduzo Sibankulu (an haife shi a ranar 9 ga watan Afrilu shekara ta 1981) ɗan wasan ƙwallon kwando ne na Afirka ta Kudu tare da APN na ƙwararrun ƙwallon kwando na Mozambique. [1] Har ila yau, memba ne a kungiyar kwallon kwando ta kasar Afrika ta kudu kuma ya fito tare da kungiyar a gasar cin kofin Afrika a 2005 da 2009 . [2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. South Africa team page Archived 2009-09-08 at the Wayback Machine at FIBA.com
  2. Lindokuhle Sibankulu Archived 2010-01-09 at the Wayback Machine FIBA.com profile