Madan Mahatta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Madan Mahatta
Rayuwa
Haihuwa 1932
Mutuwa 5 ga Maris, 2014
Sana'a

Madan Mahatta (an haife shi a shekarar 1932-2014).[1] Yakasance me aikin daukan hoto a kasar India, yakasance yafi sha'awar aikin hotuna masu alaqa da zane.[2] [3] kuma yayi aiki da wasu mutane kamar su Raj Rewal, Charles correa, Habib Rahman da dai sauransu.Yawancin ayyukanshi sunfi yawa a hotuna masu Launi Baƙi da Fari.

Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Mahatta ya mutu sanadiyyar cutar daji a ranar 5 ga watan Maris, shekara ta 2014[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]