Manel Kouki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Manel Kouki
Rayuwa
Haihuwa 4 ga Faburairu, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Manel Kouki (an haife ta a ranar huɗu 4 ga watan Fabrairun shekara ta alif dubu ɗaya da ɗari tara da tamanin da takwas 1988) ɗan wasan kwallon hannu ne na ƙasar Tunisia na Stella Sports HB da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Tunisia . [1]

Ta wakilci Tunisia a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta shekarar alif dubu biyu da goma sha uku 2013 a Serbia . [2]

Bayanan da aka ambata[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 2017 World Women's Handball Championship roster
  2. "XXI Women's World Championship 2013. Team Roster, Tunisia" (PDF). IHF. Archived from the original (PDF) on 7 December 2013. Retrieved 7 December 2013.