Martha Appiah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Martha Appiah
Rayuwa
Haihuwa 19 Disamba 1965 (58 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Martha Appiah (an Haife ta a ranar 19 ga watan Disamba 1965) 'yar wasan tsere ce 'yar Ghana.[1] Ta yi takara a tseren mita 4×100 na mata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1987 wanda ya gudana a Stadio Olimpico, Rome. [2][3] Ta shiga cikin tseren mita 4x400 a cikin shekarar 1984 wanda ya faru a Memorial Coliseum a Los Angeles.[4]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Martha Appiah at World Athletics Martha Appiah at World Athletics Martha Appiah at Olympics.com Martha Appiah at Olympedia


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Martha Appiah Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 22 August 2017.
  2. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Martha Appiah Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 22 August 2017.
  3. "Martha APPIAH - Olympic Athletics | Ghana" . International Olympic Committee . 16 June 2016. Retrieved 17 May 2020.
  4. "Martha APPIAH Profile"