Jump to content

Mazaɓar Majalisar Dattawa ta Babban Birnin Tarayya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
FCT Senatorial District
senatorial district of Nigeria (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
First-level administrative division (en) FassaraBabban Birnin Tarayya, Najeriya

Mazaɓar Sanatan Babban Birnin Tarayya a Babban Birnin Tarayyar Najeriya, ya ƙunshi ƙananan hukumomi 6 da suka haɗa da: Abuja, Abaji, Kwali, Bwari, Gwagwalada da Kuje.[1][2] Gundumar majalisar dattijai ta FCT tana a cikin yankinta na ikon Nigeriya (Aso Rock Presidential Villa, Majalisar Dokoki ta Kasa da hedkwatar Shari'a). Philip Aduda shine wakilin FCT Senatorial District.[3][4]

Jerin Sanatocin da ke wakiltar Babban Birnin Taraiya Abuja[gyara sashe | gyara masomin]

Sanata Biki Shekara Majalisa Tarihin zabe
Khairat Abdulrazaq-Gwadabe PDP 1999-2003 4th
Isa Maina PDP 2003-2007 5th
Adamu Sidi Ali PDP 2007-2011 6 ta
Philip Tanimu Aduda PDP 2011 - yanzu 7th

8th

9 ta

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "FCT Aborigines ask for more senatorial districts, constituencies". guardian.ng. 4 January 2020. Retrieved 2020-05-16.
  2. "FCT election: PDP loses out as APC wins five seats". Punch Newspapers (in Turanci). 14 April 2016. Retrieved 2020-05-16.
  3. editor (2019-02-25). "PDP's Aduda Emerges Winner of FCT Senatorial Election". THISDAYLIVE (in Turanci). Retrieved 2020-05-16.CS1 maint: extra text: authors list (link)
  4. Iroanusi, QueenEsther (2019-02-26). "Phillip Aduda returns to Senate for Abuja" (in Turanci). Retrieved 2020-05-16.