Method Mwanjali (an haife shi a ranar 25 ga watan Afrilu 1983 a Hwange) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Zimbabwe wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta a Zimbabwe, Afirka ta Kudu da Tanzaniya.[1]
Ya kuma buga wa tawagar kasar Zimbabwe wasa.