Mohammed Hagi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohammed Hagi
Rayuwa
Haihuwa Mozambik da Maputo, 29 Mayu 1985 (38 shekaru)
ƙasa Mozambik
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Liga Muçulmana de Maputo (en) Fassara-
Clube Ferroviário de Maputo (en) Fassara-
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Mozambique2008-382
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Momed Antônio Hagi (an haife shi ranar 29 ga watan Mayun 1985), wanda aka fi sani da Hagi, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Mozambique wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a La Liga Desportiva de Maputo .[1] Ya buga wasanni 62 tare da tawagar kasar Mozambique tsakanin 2005 zuwa 2015.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Hagi News". Goal.com. Retrieved 2018-05-14.{{|date=December 2022}}

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]