Mostafa Meshaal (mai wasan ƙwallon ƙafa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mostafa Meshaal (mai wasan ƙwallon ƙafa)
Rayuwa
Haihuwa Doha, 28 ga Maris, 2001 (23 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Al Sadd Sports Club (en) Fassara2019-91
  Qatar national under-23 football team (en) Fassara2021-152
  Qatar national football team (en) Fassara2022-10
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 174 cm

 

Mostafa Tarek Meshaal ( Larabci: مصطفى طارق مشعل‎  ; an[1] haife shi a ranar 28 ga watan Maris na shekarar 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Qatar wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga kulob din Al-Shamal na Qatar a kan aro daga Al-Sadd da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Qatar . [2]

Aikin kungiya[gyara sashe | gyara masomin]

Meshaal ya fara aikinsa na ƙwararru tare da Al-Sadd SC a cikin shekara ta 2019. A watan Fabrairun na shekarar 2023 ya koma Al-Shamal SC.

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Qatar Stars League : 2018-19, 2020-21, 2021-22
  • Kofin Sarkin Qatar : 2020, 2021
  • Kofin Sheikh Jassim : 2019
  • Kofin Taurari na Qatar : 2019-20
  • Kofin Qatar : 2020, 2021

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Template:Al-Shamal Sports Club squadTemplate:Navboxes