Polio

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Polio
Description (en) Fassara
Iri viral infectious disease (en) Fassara, peripheral neuropathy (en) Fassara, acquired motor neuron disease (en) Fassara, central nervous system viral disease (en) Fassara, Enterovirus infectious disease (en) Fassara
cuta
Specialty (en) Fassara infectious diseases (en) Fassara, neurology (en) Fassara
orthopedics (en) Fassara
Sanadi poliovirus (en) Fassara
Symptoms and signs (en) Fassara muscle weakness (en) Fassara, paralysis (en) Fassara, paresis (en) Fassara, meningism signs (en) Fassara, zazzaɓi, amai
gudawa
Effect (en) Fassara Otter Valley polio epidemic (en) Fassara
1916 polio epidemic (en) Fassara
Disease transmission process (en) Fassara fecal–oral route (en) Fassara
contact transmission (en) Fassara
Physical examination (en) Fassara physical examination (en) Fassara, viral culture (en) Fassara
Q25438941 Fassara
Suna saboda Jakob Heine (en) Fassara da Karl Oskar Medin (en) Fassara
Identifier (en) Fassara
ICD-10-CM A80.9, A80, A80.3, A80.2, A80.4, A80.1 da A80.0
ICD-9-CM 045, 045.9, 045.92 da 045.90
DiseasesDB 10209
MedlinePlus 001402
eMedicine 001402
MeSH D011051
Disease Ontology ID DOID:4953

(Poliomyelitis) a harshen Turanci wato Cutar Polio ko kuma Cutar shan inna cuta ne da ake iya dauka daga wani ta dalilin kwayoyin cutar polio (poliovirus).[1] Kusan kaso 75% na cutar basa nuna alamomin cutar;[2] ana iya samun kananan alamomi kamar ciwon makoshi da zazzabi; a yawancin lokuta alamomi kan tsananta kamar ciwon kai, ciwon wuya, da kuma Paresthesia.[1][3] Wadannan alamomi sukan wuce a tsakanin mako daya ko biyu.[1] Alamar gama-gari itace shanyewar sashin jiki na dundundun, da kuma mutuwa a wasu lokuta idan tayi tsanani.[1] Ana iya samun alamomin cutar (post-polio syndrome) shekaru kadan bayan warke daga cutar, da kuma habakar karancin karfi gabbai irin wanda mutum ke fuskanta yayin kamuwa cutan.[4]

Cutar shan inna na faruwa ne hakanan ne ga dan-Adam.[1] Tana da saurin yaduwa matuka, kuma tana yaduwa daga wani zuwa wani ta hanyar cudanya ta baki ko fuska[1][5] (misali a dalilin gurbataccen muhalli, ko kuma ta hanyar cin abinci ko shan ruwa da ke dauke da kashin dan-adam), ko kuma ta hanyar cudanya ta baki da baki.[1] Wadanda suka kamu da cutar suna iya yadata ga sauran mutane har tsawon makonni shida ko da ace basu fara nuna wasu alamomi ba.[1] Ana iya gano asalin cutar ta hanyar nemo kwayar cutar a cikin kashin mutum ko kuma nemo kwayoyin halitta masu fada da kwayoyin cuta acikin jini.[1]

Polio

Poliomyelitis (kwayoyin cutar shan inna) sun wanzu na tsawon shekaru dubunnai da suka gabata, tare da nuna cutar acikin zanukan zamunan baya.[1] Wanda ya fara gano wannan cutar wani masanin magunguna ne bature dan Ingila Michael Underwood a matsayin cuta mai rudarwa acikin shakarar 1789,[1][6] sannan kuma an fara gano kwayoyin cutar da ke janyo cutar a shekarar 1909, wanda wani mai binciken kwayoyin kariyar jiki dan kasar Austriya Karl Landsteiner.[7][8] An samu manyan barkewar cutar acikin karni na 19 a kasashen Turai da Amurka,[1] sannan acikin karni na 20, cutar ta zamonta cuta mafi tada hankali acikin cututtukan da ke kama kananan yara.[9] Bayan gano rigakafin cutar acikin shekarun 1950s, cutar shan inna ta ragu acikin sauri.[1]















Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.00 1.01 1.02 1.03 1.04 1.05 1.06 1.07 1.08 1.09 1.10 1.11 1.12 Estivariz, Concepcion F.; Link-Gelles, Ruth; Shimabukuro, Tom (2021). "Chapter 18: Poliomyelitis". In Hall, Elisha; Wodi, A. Patricia; Hamborsky, Jennifer; Morelli, Valerie; Schillie, Sarah (eds.). Epidemiology and Prevention of Vaccine-Preventable Diseases (The Pink Book). (14th ed.). Centers for Disease Control and Prevention (CDC, US). Archived from the original on 17 March 2022.
  2. "Disease factsheet about poliomyelitis". European Centre for Disease Prevention and Control. European Centre for Disease Prevention and Control. 26 March 2013. Retrieved 12 April 2023.
  3. "Poliomyelitis: Key facts". World Health Organisation. 22 July 2019. Archived from the original on 18 April 2017.
  4. "Post-Polio Syndrome Fact Sheet". NIH. 16 April 2014. Archived from the original on 29 July 2011. Retrieved 4 November 2014.
  5. CDC (29 March 2022). "What is Polio?". Centers for Disease Control and Prevention. Retrieved 24 April 2022.
  6. Underwood, Michael (1789). A Treatise on the Diseases of Children. Vol. 2. London, England: J. Mathews. pp. 53–57.
  7. Daniel TM, Robbins FC, eds. (1999). Polio(1st ed.). Rochester, NY: University of Rochester Press. p. 11. ISBN 9781580460668. Archived from the original on 17 June 2016.
  8. Landsteiner, Karl; Popper, Erwin (1909). "Übertragung der Poliomyelitis acuta auf Affen"[Transmission of Poliomyelitis acuta to monkeys]. Zeitschrift für Immunitätsforschung und experimentelle Therapie [Journal for Research on Immunity and Experimental Therapy] (in German). 2 (4): 377–390.
  9. Wheeler DS, Wong HR, Shanley TP, eds. (2009). Science and practice of pediatric critical care medicine. London: Springer. pp. 10–11. ISBN 9781848009219. Archived from the original on 17 June 2016.