Rasheed Shekoni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rasheed Shekoni
gwamnan jihar Kwara

ga Augusta, 1998 - 29 Mayu 1999
Peter Ogar - Mohammed Alabi Lawal
gwamnan jihar jigawa

22 ga Augusta, 1996 - ga Augusta, 1998
Ibrahim Aliyu - Abubakar Maimalari
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Digiri colonel (en) Fassara

Kanar Rasheed Shekoni ya kasance shugaban mulkin soja na jihar Jigawa daga watan Agustan alif dubu daya da dari tara da tisin da shidda 1996 zuwa Agusta 1998 a lokacin mulkin soja na Janar Sani Abacha, sannan ya yi a jihar Kwara daga watan Agusta 1998 zuwa Mayu 1999 a lokacin gwamnatin riƙon ƙwarya na Janar Abdulsalami Abubakar.[1]

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

Ya gina asibitin kwararru na Rasheed Shekoni a Dutse babban birnin jihar Jigawa, amma sai aka yi watsi da shi na tsawon shekaru goma kafin a yi masa kayan aiki da kuma amfani da shi.[2]

A jihar Kwara ya kammala gina rukunin gidajen Adinimole tsarin (360-unit). Sai dai gwamnatin Mohammed Lawal mai jiran gado ta ɗauki shekaru huɗu tana raba gidajen. An ruwaito daga nan sai suka je wajen wasu gidajen waɗanda Lawal ya fi so.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Nigerian States". WorldStatesmen. Retrieved 2010-01-01.
  2. MUHAMMAD K. MUHAMMAD (22 August 2009). "Jigawa's specialist hospital and the populist dilemma". Sunday Trust magazine. Archived from the original on 2011-07-08. Retrieved 2010-01-01.
  3. Ayo Fashikun (2003-06-21). "The Ghost of Mohammed Lawal". ThisDay. Archived from the original on 2005-01-23. Retrieved 2010-01-01.