Rosemary Marcus
Appearance
![]() | |
---|---|
Ɗan Adam | |
Bayanai | |
Jinsi | mace |
Ƙasar asali | Najeriya |
Suna | Rosemary |
Sunan dangi | Marcus |
Wurin haihuwa | Jihar rivers |
Sana'a |
sport cyclist (en) ![]() |
Wasa |
cycle sport (en) ![]() |
Participant in (en) ![]() |
2014 in women's road cycling (en) ![]() ![]() ![]() |
Rosemary Marcus ƴar Najeriya ce ƙwararriyar ƴar tseren keke ce.[1] Ta samu lambar zinare a lokacin da ta wakilci Najeriya a gasar tseren keke ta zamani ta mata tare da Happiness Okafor, Glory Odiase, da Gripa Tombrapa a Gasar Wasannin Afirka ta shekarar 2015 a Congo Brazzaville.[2]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2013-06-20. Retrieved 2023-03-31.
- ↑ https://www.vanguardngr.com/2015/09/all-africa-games-team-nigeria-women-win-gold-in-cycling/