Sallah
Sallah | |
---|---|
Ibadah (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | prayer (en) da types of prayer in Islam (en) |
Bangare na | Rukunnan Musulunci, Sabil Allah (en) da al-Sirat al-Mustaqim (en) |
Amfani | Zikiri, Dua (en) , Tazkiah (en) , Islamic exorcism (en) da Medication in Islam (en) |
Facet of (en) | Suluk (en) , Good works in Islam (en) da Iḥsān (en) |
Sunan asali | صَلَاةٌ، اَلصَّلَاةُ |
Vocalized name (en) | صَلَاةٌ، اَلصَّلَاةُ |
Wurin aiki | masallaci, zawiya (en) da Musalla |
Addini | Musulunci da Sufiyya |
Notable work (en) | Salat al-Munfarid (en) , Congregational prayer in Islam (en) da Jumu'ah (en) |
Suna saboda | dangantaka |
Wanda ya samar | Muhammad, Sahabi da Salaf |
Yaren hukuma | Larabci |
Al'ada | Islamic culture (en) , Arab culture (en) da cultural globalization (en) |
Part of the series (en) | Ahkam (en) , Maqāṣid al-Sharīʿah (en) da Maqāṣid al-Qur'an (en) |
Muhimmin darasi | Zikiri, Ruku' (en) , sujud (en) da qiyam (en) |
Maƙirƙiri | God in Islam (en) |
Ƙasa da aka fara | Hijaz da Falasdinu |
Harshen aiki ko suna | Larabci da multilingualism (en) |
Gagarumin taron | Witr (en) , Eid prayers (en) da Sallah Tarawihi |
Kayan haɗi | Sutrah (en) , Sallaya, Islamic clothing (en) da Hijab |
Present in work (en) | Al Kur'ani, Hadisi, Tafsiri, Sunnah da Prophetic biography (en) |
Depicts (en) | Elements of Salat (en) , Salah obligations (en) da Corruption of prayer (en) |
Has cause (en) | Iman (en) , Ilimi a Musulunci da Taqwa (en) |
Yana haddasa | G̲h̲ufrān (en) , Umm Ayman da Pan-Islamism (en) |
Contributing factor of (en) | Islam and mental health (en) , Islam and humanity (en) da Islamic ethics (en) |
Location of creation (en) | Makkah, Madinah da Jerusalem |
Has goal (en) | Jannah (en) da immortality in Islam (en) |
Alaƙanta da | ummah (en) , Ḥizb Allāh (en) da Alamin (en) |
Full work available at URL (en) | corpus.quran.com… da qurananalysis.com… |
Contains (en) | Sallan Magariba, Sallar isha`i da Chafa'a (en) |
Endorsed by (en) | angel in Islam (en) |
Has contributing factor (en) | Congregational prayer in Islam (en) , wudu basin (en) da Brotherliness in Islam (en) |
Has characteristic (en) | Farilla, Sallar Nafila da Mustahabb (en) |
Abu mai amfani | Fard salat times (en) , Nafl salat times (en) da Prayer forbidden times (en) |
Kiyaye ta | God in Islam (en) |
Manifestation of (en) | Ubudiyya (en) , obedience in Islam (en) da Validity of worship in Islam (en) |
Gudanarwan | Musulmi, mu'min (en) da Muhsin (en) |
Implementation of (en) | Volition of God in Islam (en) da Islamic theological jurisprudence (en) |
Prerequisite (en) | ritual purity in Islam (en) , Kiran Sallah da Iqama |
Has pattern (en) | Khuchu' (en) , gaze lowering in Islam (en) da Sakina (en) |
Permits (en) | yawn (en) , Atishawa da movement (en) |
Prohibits (en) | Bacci, Bawali da flatulence (en) |
Created for (en) | Hamd (en) , Ibadah (en) da Huda (en) |
Created during (en) | Beginning of Islam (en) , Israi da Mi'raji da Prophetic era (en) |
Excluding (en) | eating in Islam (en) , drinking in Islam (en) da Islamic sexual jurisprudence (en) |
Including (en) | Sallan Alfijiri, Sallah Azzahar da Sallar la`asar |
Sallah ("bauta", larabci صلاة; jam'i. Larabci صلوات ṣalawāt; ko kuma salat), ko Namāz (نَماز) a wasu haraunan, yana daya daga cikin Rukunnan Musulunci biyar na imani a Islam kuma aikin addini na wajibi akan ko wane musulmi (Mace & Namiji) Taqwa. Aiki ne na Zahiri, mental, da kuma spiritual act na bauta wanda akayin su sau biyar a rana a wadansu kayyadaddun lokuta prescribed times. Lokacin yinsa dole mutum ya fuskanci kasar Makkah. A aika ce, mai bautan zai tsaya, zaiyi ruku'u, kuma zaiyi sujada, sannan ya kammala yayin da yake zaune a kasa.[1] A yayin ko wacce raka'a, mai bautar zai karanta wasu ayoyi daga cikin Qur'ani, da yabon Allah da kuma addu'o'i. Kalmar Sallah dai ana fassara ta da bauta, amma Kalmar na nufin addu'a ne, shiyasa ma'anar keda rikitarwa. Musulmai na amfani da Kalmar "du'a" "ambato" wurin ma'anar Kalmar addu'a wanda roko ne akeyi ko nema a wajen Allah".
Kafin ayi Sallah sai anyi Alwala. Sallah ya kunshi maimaita Abu daya ne, da akasani da raka'ah (pl. rakaʿāt ) wanda ke tattare da fadin wasu kayya daddun kalmoni da jawabai. Adadin wajibcin (fard) raka'o'i rakaʿāt yana tsakanin biyu ne zuwa hudu, according to the time of day or other circumstances (such as Friday congregational worship, which has two rakats). Sallah wajibi ne akan kowane musulmi face wadanda suke prepubescent, sukeyin menstruating, ko kuma suke zubar jini a farkon kwanaki 40 bayan haihuwa.[2] Kowace rukuni acikin Sallah ana gabatar da itane tareda da yin takbir, wato fadin (Allahu Akbar) face Lokacin tsayawa tsakanin ruku'u da sujada, sannan idarwa dake dauke da sallamar Musulunci As-salamu alaykum.[3]
Salloli Biyar[gyara sashe | gyara masomin]
- Sallar Fajr (Asubahi),
- Sallar Zuhr (Azahar),
- Sallar Asr (La'asar),
- Sallar Magrib (Martin),
- Sallar Isha (Isha'i)
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "True Islam - Number of Salat". True Islam - Number of Salat.
- ↑ Multicultural Handbook of Food, Nutrition and Dietetics, p. 43, Aruna Thaker, Arlene Barton, 2012
- ↑ al-Hassani, Abu Qanit (2009). The Guiding Helper: Main Text and Explanatory Notes. p. 123.