Susan Banda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Susan Banda
Rayuwa
Haihuwa Zambiya, 6 ga Yuli, 1990 (33 shekaru)
ƙasa Zambiya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Red Arrows F.C. (en) Fassara-
  Zambia women's national association football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Susan Banda (an haife ta 6 ga watan Yuli shekara ta alif ɗari tara da casain 1990A.c) ' yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Zambiya wacce ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga Red Arrows FC da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Zambia . Ta kasance cikin tawagar a gasar cin kofin matan Afirka ta shekara ta 2014 .

An nada Banda a cikin tawagar Zambia don gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA a shekarar 2023.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Template:Navboxes