Talk:Ja'afar Mahmud Adam

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

02/03/2020[gyara masomin]

Assalamu alaikum warahamatullah ni(Ibrahim Muhammad)ba zan iya gyara komai ba dan gane Da rubutun da akai akan rayuwar (sheikh ja'far Mahmud adam) sai dai dan wani qarin bayani dana keso nayi akan wasu Kadan daga cikin littattafan da (malam) ya karantar a rayuwarsa mai cike da Albarka

Ga wasu kadan daga cikin littattafan da (malam) ya karantar dasu duk wanda yake so sai ya nemesu domin fa idan tuwa da su Allah ya taimakemu amin

(1)malam ya karantar da (tafsirin al qur'ani)

(2)malam ya karantar da littafin(riyadus salihin)

(3)malam ya karantar da littafin (bulugul maram)

(4)malam ya karantar da littafin(kitabultauhid)

(5)malam ya karantar da littafin (ahakamul jana'iz)

(6)malam ya karantar da littafin(umdatul ahakam)

(7)malam ya karantar da littafin (siffatis salatin nabiyi)

(8)malam ya karantar da littafin (kash fush shubuhat)

(9)malam ya karantar da littafin(arba'una hadith)

(10)malam yana da 'kira'ar karatun (Al qur'ani mai girma)

Wannan sune kad'An daga cikin littattafan da malam ya karantar dasu a rayuwar sa Mai albarka

A qarshe ina mai rokon allah (s W a) ya sanya albarka da rahama a cikin qabarin malam amin