Tanella Suzanne Boni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tanella Suzanne Boni an haife ta a shekarar 1954 a kasar Ivory Coast, marubuciya ce wada ta shara a fanon fikira da rubuta litattafen nishadi. Haka zalika, malamar ce a fanin falsofa a Jami'ar da ke Abidjan.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]