Tashar Tennoji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tashar Tennoji
天王寺駅
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaJapan
Prefecture of Japan (en) FassaraOsaka Prefecture (en) Fassara
City designated by government ordinance (en) FassaraOsaka
Ward of Japan (en) FassaraTennōji-ku (en) Fassara
Coordinates 34°38′50″N 135°30′50″E / 34.64736°N 135.51389°E / 34.64736; 135.51389
Map
History and use
Ƙaddamarwa14 Mayu 1889
Suna saboda Tennōji (en) Fassara
Station (en) Fassara
Station <Line> Station
Koboreguchi Station (en) Fassara
Kashiharajingū-mae Station (en) Fassara
Kintetsu Minami-Osaka Lineterminus
Dōbutsuen-mae Station (en) Fassara
Esaka Station (en) Fassara
Midōsuji LineShōwachō Station (en) Fassara
Nakamozu Station (en) Fassara
Shitennōji-mae Yūhigaoka Station (en) Fassara
Dainichi Station (en) Fassara
Tanimachi LineAbeno Station (en) Fassara
Yaominami Station (en) Fassara
Abeno station (en) Fassara
Sumiyoshi Station (en) Fassara
Uemachi Lineterminus
Tracks 17
Tashar Tennoji

Tashar Tennoji (天王寺駅, Tennoji-eki) tashar jirgin kasa ce ta fasinja dake cikin birnin Osaka, Japan, wanda Kamfanin Railway na Yammacin Japan (JR West) ke gudanarwa.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

An bude tashar Tennoji a 14 ga Mayu, 1889. Tare da keɓantawar Layin Jirgin ƙasa na Japan (JNR) a ranar 1 ga Afrilu, 1987, tashar ta kasance ƙarƙashin ikon Kamfanin Railway na Yammacin Japan.

Kididdigar fasinja[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin kasafin kuɗi na 2019, matsakaicin fasinjoji 740000 ne ke amfani da tashar kowace rana.


Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin tashoshin jirgin kasa a Japan


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]