Tattaunawar Wikipedia:Wiki For Human Rights 2022/Gasa

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Assalam Alaikum

Gasar Wiki For Human Rights 2022 ta kammala kuma ga sakamako kamar yadda ta kaya.

  • MATAKIN FARKO

Sune masu manyan kyaututtuka

  1. Yusuf Sa'adu (Maki - 2883)
  2. M Bash Ne (Maki - 1667)
  3. Muhammad Idriss Criteria (Maki - 371)


  • MATAKI NA BIYU

sune mutum biyar wadanda kowanne su ya samu kyautar T-Shirts guda ɗaya. Idan kaga sunan ka to ka (Tuntube ni)

  1. Ibrahim442 (Maki - 91)
  2. Salihu Aliyu (Maki - 90)
  3. Maliky (Maki - 86)
  4. Hamza DK (Maki - 48)
  5. Aleeyuadam123 (Maki - 17)


-Gwanki(Yi Min Magana) 04:28, 22 ga Afirilu, 2022 (UTC)[Mai da]