Tattaunawar user:Beeemy

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa![gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Beeemy! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:30, 27 Mayu 2023 (UTC)[Mai da]

Aslm @Beeemy,

Barka da war haka, da fatan kana lafiya. Muna godiya da gudummawarku da fatan zaku tsaya ku cigaba da bayar da gudummawa a wannnan shafin. Wannan mukalar Allemi ta ta'allaka ne akan hujja (reference) guda daya tak kuma babu wasu tsayayyun kafofi da suka lissafo ta. Saboda haka muna kokwanto akan cancantar ta na zama mukala mai zaman kanta. Zamuyi mata alama kuma kuna iya inganta ta

Fatan alheri,

Patroller>> 20:26, 9 ga Yuni, 2023 (UTC)[Mai da]