Thabane Rankara (an haife shi a ranar 12 ga watan Maris 1978) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Mosotho wanda a halin yanzu yake taka leda a matsayin ɗan wasan gaba a kungiyar kwallon kafa ta Lesotho prison service. Ya lashe kofuna 11 kuma ya ci kwallaye uku a kungiyar kwallon kafa ta Lesotho.[1]