Tsintsiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
An rataye tsinyiyu
Tsintsiyan laushi
Damin tdintsiyan laushi
tsintsiyar gargajiya

Tsintsiya Wata nau'in kalar ciyawa ce da ake amfani da ita wajen share-share kama daga cikin gida ko wajajen da mutane kanyi mu'amala da su.[1]

Asalin tsintsiya[gyara sashe | gyara masomin]

Tsintsiya dai wata ana shuka ta ne, wata kuma takan fito ne batare da an shukata ba Allah ne ke fito da ita.

Ire-iren tsinshiya[gyara sashe | gyara masomin]

1. Tsintsiyar kwa-kwa 2. Tsintsiyar laushi [2]

Amfani[gyara sashe | gyara masomin]

Ana amfani da ita wajen shara ko tsabtace wuri agida, ko kasuwa da sauransu.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]