Tsoron Allah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tsoron Allah

Tsoron Allah, da larabci (taqwa) tsoron Allah yayi karanci a zukatanmu, mutana zamu mutu kuma zamu shiga kabari kuma Allah zai tambayemu. Abinda yasa na rubuta wannan bayani shine: Abin ban haushi abinda mukeji wai luwadi wai yanzu shine a cikin mu dan Allah duk mai wannan hali yaji tsoron Allah yadaina. saboda irin wannan aikin sabon yaja aka halakarda mutanen annabi lud (a.s) kuma musani Allah yana fushi da masu aikata irin wannan laipi,Allah yasa mudace

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]