User:Aubulama00

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

sunana Abdulmumin usman ina zaune a badarawa dake garin kaduna ina mai matukar nuna farin cikina da kuma burin kasan cewa wajen bada gudunmawana a wannan kafa ta wikipedia a harshen hausa dafatan kuma zaku daurani ahanya da kuma tai makamin wajen ganin nakware sosai gurin yin anfani a wikipedia ta harshen hausa nagode