User talk:Abbanarasulullahi
KA KARANTA ANATSE
MISALI Wata rana wani yaro yaga babansa yashigo gida da kwalbar lemu amma acikin kwalbar ba ruwan lemune acikiba
wani qa'ton lemu mai 6a'won acikin kwalbar
sai yaron yariqa mamakin yadda lemun yashiga cikin kwalbar wacce bakinta d'an qarami ne
sai yariqa qoqarin fito da lemun daga cikin kwalbar amma ya kasa
sai yatambayi babansa yaya akasa lemunnan acikn wannan kwaalbar sai baban yaja hannun yaron zuwa lambun da yake cikin gidan
sannan yad'auko kwalba yazura wani d'an qaramin lemu acikin kwalbar sannan ya d'aure kwalbar ajikin wani reshe na bishiyar
sannan yaja hannun yaron sukatafi yau da gobe lemunnan yana girma har yagirma sosai
alokacin da yaron yaga lemun yagirma acikin kwalbar sai yacika da farin ciki tareda mamakin yadda lemun ya girma acikin kwalbar
shikuma baban yayi haka ne don yaqarama yaron ilimi sannan baba ya kalli yaron yacemasa
wannam misali ne na ADDINI idan muka shukawa mutum muna'nan d'abiu alokacinda yake yaro to zaiyi wahala ya mori addininsa alokacinda yagirma
kamar yadda bazaiyiwuba afitar da wannan lemun batare da anfasa kwalbarba
don haka kayi qoqarin zama mai alheri daidai gwargwado
ka kya'le mutane sufad'i abinda suka gadamar fad'a
WANNAN KENAN
YA ALLAH S.W.T KASANYAMU MUZAMA CIKIN WAY'ANDA ZAKAYI AMFANI DASU WAJEN 'DAUKAKA MUSULUBNCI,
Abba na rasulullahi Abba bello kanwa