Jump to content

Waltraut Seitter

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Waltraut Seitter (13 Janairu 1930– 15 Nuwamba 2007) ɗan ƙasar Jamus ce kuma masanin falaki kuma ta zama mace ta farko a Jamus da ta riƙe kujerar ilimin taurari.[1]

Nazari[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.deutsche-biographie.de/pnd137375727.html
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.