Wasiu Alabi Pasuma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

An haife shi a ranar 27 ga Nuwamba 1967. Asalin sa ɗan asalin Edunabon-Ife, Jihar Osun, Ya yi yarin tarsa a Mushin, Jihar Legas[1]

Mahaifiyarsa, Alhaja Adijat Kubura Odetola wadda aka fi sani da Iyawo Anobi ce ta haife shi wadda yake yawan yabon ta a cikin wakokin shi

manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.nigeriafilms.com/the-aftermath-of-mushin-day-saheed-osupa-and-pasuma/