Wikipedia talk:Vital articles

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

New real time list of missing articles[gyara masomin]

I suggest that you give a look to the Mix'n'match tool by Magnus Manske, and that you recommend it from this page. Thanks to Wikidata, it's able to tell you in real time what articles you're missing out of several reliable lists of relevant persons. --Nemo 17:06, 10 Oktoba 2014 (UTC)[Mai da]

Maƙalolin da Suka Cancanci a fara Fassarawa[gyara masomin]

Assalamu alaikum @Muhammad Idriss Criteria, Barka da yau kuma barka da ƙoƙari.

Naga kafi karkata a wajen fassarar makala daga wani yare izuwa Hausa. Shine naga yadace injawo ka nan ka riƙa fassara waɗannan maƙaloli kasancewar suna da matukar muhimmanci, kuma bugu da kari anso kuwane yare ya kasance suna da waɗannan maƙaloli. Harwayau ciki Akwai mabanbanta rukuni irin kalar makalar da mutane suka fi so su fassara. Walau rukunin mutane, wurare, garuruwa, abubuwa da sauran su. Na tabbatar zaka samu rukunin irin makalar da kafi so ka fassara. Kuma maƙalolin sun kai dubu waɗanda ake kishiruwar so a same su Amman Naga ƙwara 140 aka fassara da ga cikin 1000!!.

Domin ƙarin bayani kana iya taɓa wannan mahaɗin shafin maƙalar Wikipedia talk:Vital articles. Bissalam. BnHamid (talk) 08:01, 24 ga Janairu, 2023 (UTC)[Mai da]

Afuwan bangani ba har yanzu ga number 07034373511 Muhammad Idriss Criteria (talk) 10:12, 24 ga Janairu, 2023 (UTC)[Mai da]
Abin da yasa nace ka turo min link ɗin ta Whatsapp shi ne tanan link ɗin baya budewa, kace, ka turo min amma wallahi bangani ba har yanzu. Muhammad Idriss Criteria (talk) 23:35, 24 ga Janairu, 2023 (UTC)[Mai da]