Wilson Alegre

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wilson Alegre
Rayuwa
Haihuwa Huambo, 22 ga Yuli, 1984 (39 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Imortal DC (en) Fassara2004-2007510
Clube Desportivo Portosantense (en) Fassara2007-2008230
G.D. Chaves (en) Fassara2008-2009160
C.R. Caála (en) Fassara2009-2009110
  Angola national football team (en) Fassara2010-
Clube Desportivo Primeiro de Agosto (en) Fassara2010-201190
Atlético Petróleos Luanda (en) Fassara2011-2011
Clube Desportivo Primeiro de Agosto (en) Fassara2012-2012
G.D. Interclube (en) Fassara2013-2013
S.L. Benfica (en) Fassara2014-2014
Académica Petróleos do Lobito (en) Fassara2015-2015
Progresso da Lunda Sul (en) Fassara2016-2016
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 184 cm

Wilson Edgar Pereira Alegre (an haife shi a ranar 22 ga watan Yulin shekarar 1984 a Huambo) shi ne mai tsaron ragar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Angola wanda a halin yanzu yake taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Libolo.[1]

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Wilson ya buga wa Recreativo Caála wasa tun a shekarar 2008, kuma tun daga lokacin ya kasance lamba 1.[2]

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Har ila yau Wilson ya samu buga wa tawagar kwallon kafar Angola wasa a farkon shekarar 2010 a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta shekarar 2010.[3]

An kuma saka shi a gasar cin kofin Afrika ta shekarar 2010 tare da wasu masu tsaron gida Lamá da Carlos.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Girabola. "Página Não Encontrada | Girabola" . www.girabola.com (in European Portuguese). Retrieved 2017-07-27.
  2. Wilson at Footballdatabase
  3. "Wilson" . National-Football-Teams.com .
  4. Wilson Alegre Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.