Yahia Omar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yahia Omar
Rayuwa
Haihuwa Giza (en) Fassara, 9 Satumba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 
Muƙami ko ƙwarewa right back (en) Fassara
Tsayi 197 cm

Yahia Khaled Mahmoud Fathy Omar [1] (Larabci: يحيى خالد محمود فتحي عمر‎; an haife shi a ranar 9 ga watan Satumban Shekarar 1997) ɗan wasan ƙwallon hannu ne na Masar wanda ke taka leda a Telekom Veszprém da tawagar ƙasar Masar.

Ya halarci Gasar Cin Kofin Hannun Maza ta Duniya a cikin shekarun 2017, [2] [3] 2019 da 2021.

Kyaututtukan mutum ɗaya/Individual awards[gyara sashe | gyara masomin]

  • All-Star right back na Gasar Olympics: 2020[4]
  • SEHA League All-Star Team Best right Back: 2020–21[5]
  • Tauraron dan wasan gaba na gasar cin kofin Afrika na 2022
  • Mafi Kyawun Dan Wasa (MVP) na Gasar Cin Kofin Afirka ta 2022[6]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Handball OMAR Yahia – Tokyo 2020 Olympics" . olympics.com .Empty citation (help)
  2. "Yahia Omar Profil" . sport.de . Retrieved 28 January 2021.
  3. "25th Men's World Championship 2017" (PDF). Retrieved 25 January 2017.
  4. "2019 World Men's Handball Championship roster" (PDF).
  5. "Tokyo 2020 Men's All-Star Team" . IHF . Retrieved 7 August 2021.
  6. "Petar Nenadic MVP of the Final 4, All-Star Team awarded" . www.seha-liga.com .