Ɗan Adam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Yan-adam)
Ɗan Adam
Scientific classification
KingdomAnimalia
PhylumChordata (en) Chordata
Classmammal (en) Mammalia
Orderprimate (en) Primates
DangiHominidae (en) Hominidae
GenusHomo (en) Homo
jinsi Homo sapiens
Linnaeus, 1758
Geographic distribution
General information
Movement bipedalism (en) Fassara da quadrupedalism (en) Fassara
Pregnancy 280 Rana
Tsatso breast milk (en) Fassara, human skin (en) Fassara, head hair (en) Fassara, human hair (en) Fassara da human organ (en) Fassara
Kimanin bugun zuciya 70 beats per minute (en) Fassara
Audible frequency range 20 hertz (en) Fassara — 64 hertz (en) Fassara — 20,000 hertz (en) Fassara — 23 kilohertz (en) Fassara

Dan'adam Muhimmin Jawabin da Majalisar dinkin Duniya ta bayyana game da Hakkokin dan'adam, a shekarar 1948. Gabatarwa ganin cewa yanci da adalci da zaman lafiya ba za su samu ba a duniya, harsai in an amince da cewa: dukkan yan-adam suna da mutunci, kuma suna da hakkokin su kamar yadda kowa da kowa ke dashi, wanda ba za a iya kwace musu ba, ganin cewa ba abin da ya sa aka aikata abubuwa irin na lokacin jahiliyya wadanda ke tada hankalin duniya gaba-daya, illan rashin sanin hakkokin dan-adam da rena su. Ganin cewa an bayyana muhimmin gurin da yan-adam suka sa gaba shi ne, bayan hsun kubuta daga tsananin iko da wahala, kowa ya sami damar fadin raayinsa kuma ya sa rai ga abin da zuciyar sa ta saka masa, Ganin cewa ya kamata a kafa hukumomi wadanda za su kula da kiyayewa da hakkokin yan-adam, ta hanyar girka dokoki, domin kada tsananin iko da danniya su yi yawa har su kai mutane ga yin kara ko yin tawaye, Ganin cewa ya kamata a karfafa aminci tsakanin kasashe, Ganin cewa a cikin usular (takardar sharuda) alummma, kasashen duniya sun sake nuna amincewar su da muhimman hakkokin yan-adam, da mutuncinsu, da darajar da wadannan halittu suke da ita kuma a kan daidai-wa-daida ga namiji da mace, suka kuma dauki alkawalin yin kokari domin su kyautata wa yan-adam jin dadin rayuwa a cikin suna kara walawa.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.