Young Chimodzi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Young Chimodzi
Rayuwa
Haihuwa Mkwapatira (en) Fassara, 1 ga Augusta, 1961 (62 shekaru)
ƙasa Malawi
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Silver Strikers F.C. (en) Fassara-
  Malawi national football team (en) Fassara1979-199515913
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Young Chimodzi manajan kwallon kafa ne na Malawi kuma tsohon dan wasa. Dan wasan baya, ya buga wasanni 159 ga tawagar kasar Malawi[1] kuma ya ci lambar tagulla tare da Malawi a wasannin All-African 1987 a Nairobi. [2] A matakin kulob din ya buga wasa a Silver Strikers FC, Kuma shi ne kyaftin din kungiyar har zuwa 1999. [3]

Daga baya ya jagoranci tawagar kasar Malawi tsakanin Janairu 2014 da Yuni 2015.[4] [5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Mamrud, Roberto. "Young Chimodzi - Century of International Appearances" . RSSSF.
  2. "Kenya Harambee Stars at the 4th All Africa games" . kenyapage.net. 18 April 2009. Retrieved 29 November 2017.
  3. "Remembering Young Chimodzi: Malawi football legend - Malawi Nyasa Times - News from Malawi about Malawi" . www.nyasatimes.com . 31 May 2020.
  4. Frank Kandu & Ian Hughes (31 January 2014). "Malawi appoint Chimodzi & Chamangwana as coach and assistant" . BBC Sport. Retrieved 3 February 2014.
  5. "Malawi release coach Young Chimodzi from contract" . BBC. 14 June 2015.