Zinedine Zidane Moisés Catraio (an haife shi a ranar 17 ga watan Yuni 1998), wanda aka fi sani da Zinedine Catraio, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Angola wanda a halin yanzu yake taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta 1º de Agosto.