Åland
Åland | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Orrdalsklint (en) |
Height above mean sea level (en) | 129 m |
Yawan fili | 1,582.93 km² |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 60°15′N 20°00′E / 60.25°N 20°E |
Bangare na |
Northern Europe (en) Nordic countries (en) |
Kasa | Finland, Russian Empire (en) da Sweden |
Territory | State Department of Åland (en) |
Flanked by | Tekun Baltic |
Hydrography (en) | |
Mountaineering (en) | |
First ascent (en) | +1809-09-17T00:00:00Z $2 da +1856-03-30T00:00:00Z $2 |
Åland tsibiri ne, da ke a nahiyar Turai, a cikin Tekun Balti. Bangaren ƙasar Finland ne. Åland yana da babban tsibirin ɗaya, tsibirin Fasta, da kuma tsibirin ƙarami dubu shida da dari biyar.