Abdulkarim
Abdulkarim |
---|
Sarki Malam Abdulkarimu 1834-1846 Malam Abdulkarimu shine ya gaji Ya Musa kuma ya zam Sarkin Zazzau na ukku (3) na fulani bayan kafa tuta. shine kuma ya assasa gidan kabilar Katsinawa a mulkin Zazzau, Wa inda suna cikin mutanen Mallam Musa wanda suka gaji matsayin ‘Sayi’ na sarautar. Yayi mulki daga shekarar 1834 zuwa 1846.[1]
Bibiliyo[gyara sashe | gyara masomin]
- professor lavers collection: zaria province.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ professor lavers collection: zaria province.