Eva Fuka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eva Fuka
Rayuwa
Cikakken suna Eva Podešvová
Haihuwa Prag, 5 Mayu 1927
ƙasa Czechoslovakia (en) Fassara
Tarayyar Amurka
Mutuwa Prag, 25 Nuwamba, 2015
Ƴan uwa
Mahaifi František Podešva
Mahaifiya Marie Podešvová
Abokiyar zama Vladimír Fuka (en) Fassara  (1950 -  1977)
Karatu
Makaranta Academy of Arts, Architecture and Design in Prague (en) Fassara 1945) : hoto
Academy of Fine Arts, Prague (en) Fassara 1950)
Harsuna Yaren Czech
Sana'a
Sana'a mai daukar hoto, collagist (en) Fassara da mai zane-zane
Kyaututtuka
Wanda ya ja hankalinsa Jiří Kolář (en) Fassara

Eva Fuka-Engle (a cikin Czech Eva Fuková, née Eva Podešvová, 5 ga watan mayun shekarar 1927 - 25 ga watan Nuwambar shekarar 2015) ta kasance mai daukar hoto ta kasar Czech American.

Tarihin Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Fuka a ranar 5 ga watan Mayun, shekarar 1927, a Prague, Czechoslovakia .Mahaifin ta, Frantisek Podesva, mai zane ne kuma mahaifiyarta, Marie, marubuci ne. Kakanta shi ne wan da ya kafa jaridar Czech kullum Lidové noviny . [1]

A cikin shekarar 1942, ta halarci Makarantar Fasaha ta Jiha a Prague a ƙarƙashin Farfesa Rudolf Skopec, san nan ta yi karatu a Cibiyar Nazarin Kayayydaga shekarar Kayayyakin, daga shekarar 1945 zuwa shekarar 1950. Ta auri abokin wasan kwaikwayo Vladimír Fuka a shekara ta 1950, kuma ta haifi ɗa tilo mai suna Ivana a shekara ta 1951.

A shekarar 1967 ita tare DA iyalinta sun koma kasar US. Her first husband died from diabetes in 1977. She married David H Engle in 1986. At the time of her death, Fuka was retired and split her time between New York City, Prague, Paris and the French Alps where she spent her summers.

Fuka ya mutu a ranar 25 ga watan Nuwambar shekarar 2015 yana da shekaru 88.

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Ayyu kan zane-zane na Fuka yana da alaƙa da sahihan ci da tasirin melancholic, wan da ta samu ta hanbyar amfani da yanayinnta don ƙirƙirar saitunan da ba gas kiya ba tare da yanayi mai kama da mafarki. Ta yi matsayi a cikin jiga-jigan kafa na daukar hoto na Czech waɗanda suka gabatar da hanyoyi daban-daban game da al'adar ta hanyar cin gajiyar kewayenta don samun tasiri na musamman tsakanin fitilu da inuwa. [2] Aikinta na mai daukar hoto ya fara ne a cikin 1939, lokacin da mahaifinta ya ba ta kyautar Leica . Daga baya, a cikin 1951, ita da mijinta sun zama abokantaka da 'yan boko Jiří Kolář, Jan Hanč, Kamil Lhoták, Jan Rychlík, Zdeněk Urbánek, da Josef Schwar shekarar . [3]

A cikin shekarar 1963 ta buga wani littafi mai mahimmanci, muhim min mataki a cikin aikin ta a matsayin mai daukar hoto da kuma mata masu zane-zane, saboda daukar hoto har yanzu tana ƙoƙarin gane shi a duniyar fasaha a farkon shekarun sittin. An buga littafi na biyu a cikin shekarar 2007, [3] ta Torst, bayan Fuka yana da man yan nune-nune biyu, a cikin shekarar 1996 da shekarar 2007.

Magana[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named TelegraphObit
  2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Get the Picture: Eva Fuka
  3. 3.0 3.1 Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named lgp.cz