Gbenga Arokoyo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gbenga Arokoyo
Rayuwa
Haihuwa Kabba, 1 Nuwamba, 1992 (31 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 20-
Kwara United F.C.2010-2012
Mjällby AIF (en) Fassara2012-2014480
Gaziantepspor (en) Fassara2014-
  Portland Timbers (en) Fassara2016-20171
Portland Timbers 2 (en) Fassara2016-1
Kalmar FF (en) Fassara2018-2020111
Umeå IK (en) Fassara2021-211
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Gbenga Arokoyo (an haife shi a ranar 1 ga watan nuwamba shekara ta 1992) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekara ta 2016.