J. P. Clark

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
J. P. Clark
Rayuwa
Cikakken suna John Pepper Clark-Bekederemo
Haihuwa Kiagbodo (en) Fassara da Delta, 6 ga Afirilu, 1935
ƙasa Najeriya
Mutuwa 13 Oktoba 2020
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a maiwaƙe, university teacher (en) Fassara da marubucin wasannin kwaykwayo
Employers Jami'ar Lagos
Wesleyan University (en) Fassara
Yale University (en) Fassara

J.P. Clark (an haifeshi ranar 6 ga watan afrilu, 1935). Dan Nigeria ne kuma marubuci.[1]

Farkon rayuwa da Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Clark a Kiagbodo A Nigeria. Babanshi Dan Kabilar Ijaw Ne. Mamanshi Kuma Yar asalin Urboho. [2]

Clark yayi makarantar (Native Authority School, Okrika) a karamar hukumar Burutu. Sannan kuma Yayi (Government College, Ughelli). Sannan yayi digirinsa a Jami'ar Ibadan Inda ya karanci turanci. (BA English

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi aiki a ma'aikatar tattara bayanai na tsohuwar yankin yarabawa ta Nigeria (Western Region Of Nigeria). Kuma yayi aiki a mat say in edita a (Daily Express). Yayi aiki a matsayin Ferfesa a Jami'ar Jihar Legas.

Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An bayyana mutuwar Clark a 13 ga watan octoba na shekarar 2020.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]