Kiran Sallah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kiran Sallah
term (en) Fassara, tunanniyar addini, Islamic term (en) Fassara da Zikiri
Bayanai
Facet of (en) Fassara Ibadah (en) Fassara, Good works in Islam (en) Fassara da Elements of Salat (en) Fassara
Vocalized name (en) Fassara أَذَانٌ، اَلْأَذَانُ
Addini Musulunci
Suna saboda Kunne
Yaren hukuma Larabci
Maƙirƙiri God in Islam (en) Fassara
Harshen aiki ko suna Larabci
Kayan haɗi murya
Has cause (en) Fassara Fard salat times (en) Fassara, Nafl salat times (en) Fassara da Sallah
Yana haddasa G̲h̲ufrān (en) Fassara da Falah (en) Fassara
Contributing factor of (en) Fassara Islam and mental health (en) Fassara, Islam and humanity (en) Fassara da Islamic ethics (en) Fassara
Full work available at URL (en) Fassara corpus.quran.com… da qurananalysis.com…
Contains (en) Fassara Zikiri
Gudanarwan ladani, Hezzab (en) Fassara da Liman
Prerequisite (en) Fassara Fard salat times (en) Fassara da Nafl salat times (en) Fassara
Created for (en) Fassara Ibadah (en) Fassara
Created during (en) Fassara Prophetic era (en) Fassara

Kiran Sallah, adhan, athan, or azaan (larabci أَذَان turkiyanci Ezan)[1] shine kira da akeyi musulunci ga Musulmai suzo su gudanar da bauta Sallah, wanda ladan keyi akowace lokacin sallah a rana. Kalmar da larabci adhan tasamo asali ne daga kalmar ʾadhina wato أَذِنَ ma'ana "ka saurara, ka ji, a sanar da kai". Kuma asali na kalmar ʾudhun ce, (larabci أُذُن), ma'ana "ear".

Kiran Sallah anajiyar dashi ne daga ladani, muezzin daga masallaci dan kaiwa zuwa ga sauran jama'a ana sanar dasu lokacin sallah yayi, a sau biyar a kowace rana, ana kiran sallah ne acikin husumiyar Masallaci, domin tunatar da musulmai akan gudanar da (farali) na ibadar (sallah). Akwai kira ta biyu, da akafi sani da iqama, (shiryawa) sannan sai sanarda musulmai su daidaita sahu domin fara gudanar da sallah. Babban muhimmancin dake akan maimaita kiransa sallah a masallatai shine, domin a gabatar a takaice ga kowa da kowa acikin ilimi mai saukin fahimta, dan susan abinda musulunci ya ƙunsa. A zamanin yanzu, amsakuwai anata sanya su a hasumiyen masallatai domin kiran sallah.

Kiran sallah adhan ana karanta Takbir (Allah Mai Girma) ne aciki.[2] sai abiyo baya da Shahada (Babu abun bauta da gaskiya sai Allah, Muhammad manzon Allah ne).[3] wanda itace furucci na imani, da akekira da Kalmar shahada, na farko daga cikin Rukunnan Musulunci guda biyar.

Anazarci[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Nathal M. Dessing Rituals of Birth, Circumcision, Marriage, and Death Among Muslims in the Netherlands Peeters Publishers 2001 ISBN|978-9-042-91059-1 page 25
  2. H Azodanloo (1992), Formalization of Friday sermons and consolidation of the Islamic republic of Iran, Journal of Critical Studies of Iran & the Middle East, 1(1), 12-24
  3. N Mohammad (1985), The doctrine of jihad: An introduction, Journal of Law and Religion, 3(2): 381-397