Tashar jirgin ƙasa ta Lagos
Tashar jirgin ƙasa ta Lagos | |||||
---|---|---|---|---|---|
terminal train station (en) | |||||
Bayanai | |||||
Ƙasa | Najeriya | ||||
Ma'aikaci | Nigerian Railway Corporation | ||||
Wuri | |||||
|
Tashar jirgin ƙasa ta Lagos tashar jirgin ƙasa ce, da ke a birnin Lagos (a cikin jihar Lagos, a ƙasar Nijeriya). Sunan tasha Lagos Terminus ne, ko Lagos Iddo. Wannan tashar farkon layin jirgin ƙasa zuwa Kano ne, ta hanyar Ibadan da Kaduna.