Abbas I

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Abbas I
Shah Abbas I a cikin hoton karni na 16 ko na 17
Shahanshah
Karagan mulki 1 Oktoba 1587 – 19 Janairu 1629
Nadin sarauta 16 Oktoba 1587
Predecessor Muhammad Khodabanda
Successor Safi
Vazir-e A'zam Mirza Shah Vali Isfahani
Mirza Lotfi
Mirza Muhammad Monshi
Mirza Lotfullah Shirazi
Hatem Beg Ordubadi
Mirza Taleb Khan Ordubadi
Salman Khan Ustajlu
Soltan al-Ulama
Haihuwa 27 ga Janairu, 1571
Herat, Daular Safawiyya
Mutuwa 19 ga Janairu 1629 (shekaru 57)
Behshahr, Mazandaran, Daular Safawiyya
Birnewa
Kabarin Shah Abbas I, Kashan, Iran
Matan aure Oghlan Pasha Khanum
Yakhan Begum
Fakhr Jahan Begum
Gimbiya Marta
Fatima Sultan Begum
Tamar Amilakhori
Issue Muhammad Baqer Mirza
Soltan Hasan Mirza
Soltan Muhammad Mirza
Soltan Ismail Mirza
Imam Qoli Mirza
Shahzada Begum
Zubayda Begum
Agha Begum
Havva Begum
Shahr Banu Begum
Malik Nissa Begum
Names
Zellollah Abul Muzaffar Shah Abbas I al-Husaini al-Musawi al-Safawi Bahadur Khan
Era name and dates
Daulolin gunfoda: 1500–1736
Regnal name
Shah Abbas I (Farisawa: شاه عباس يكم)
Masarauta Gidan Safawiyya
Mahaifi Muhammad Khodabanda
Mahaifiya Khayr al-Nisa Begum
Addini Musulunci Shi'anci
Sana'a Ɗan siyasa, sarki da gwamna
Sāhansāh-i Irān
Ẓellollāh (Inuwar Allah)
Sāheb-i Qerān-i ʿAlā

Abbas I
Shah Abbas Mai Girma

Abbas I (Farisawa عباس يكم ʿAbbās) (An haifeshi ranar 27 ga Janairu 1571 - 19 ga Janairu 1629) wanda aka fi sani da Abbas Mai Girma (Farisawa عباس بزرگ ʿAbbās-e Bozorg) Shi ne shah na biyar na Iran Safawiyya daga shekara ta 1588 zuwa 1629. Dan Shah Muhammad Khodabanda na uku,[1] ana masa kallon daya daga cikin manyan sarakunan tarihin Iran da Daular Safawiyya.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Savory 1982.