Auyo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Auyo


Wuri
Map
 12°22′N 9°59′E / 12.36°N 9.99°E / 12.36; 9.99
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Jigawa
Labarin ƙasa
Yawan fili 512 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Auyo karamar hukuma ce dake Jihar Jigawa, a arewa maso yammacin Nijeriya. Lambar akwatin gidan wayarta ita ce 731.[1]

Karamar hukumar ta shahara wajen noman shinkafa da alkama sakamakon kasar noma mai taki da allah ya hore mata. Sai dai ta fuskanci barazana ta ambaliyar ruwa a lokuta da dama a baya.

Galary[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 7 October 2009. Retrieved 2009-10-20.