Edgar de Wahl

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Edgar de Wahl
Rayuwa
Haihuwa Olviopol (en) Fassara, 11 ga Augusta, 1867
ƙasa Istoniya
Russian Empire (en) Fassara
Mutuwa Tallinn, 9 ga Maris, 1948
Ƴan uwa
Mahaifi Oskar von Wahl
Mahaifiya Lydia Amalie Marie von Husen
Yare Wahl (en) Fassara
Karatu
Makaranta Saint Petersburg State University (en) Fassara
Imperial Academy of Arts (en) Fassara
Harsuna Esperanto
Interlingue
Ido
Jamusanci
Rashanci
Estonian (en) Fassara
Faransanci
Sana'a
Sana'a linguist (en) Fassara, Esperantist (en) Fassara, Idist (en) Fassara, Malami da ɗan siyasa
Employers Tallinn Secondary School of Science (en) Fassara
Aikin soja
Fannin soja Imperial Russian Navy (en) Fassara

Edgar de Wahl (23 ga watan Agustan shekarar 1867 - 9 ga watan Maris in shekarar 1948) malamin Baltic Bajamushe ne, masanin lissafi kuma masanin harshe. Ya shahara saboda kasancewarsa mahaliccin Interlingue (wanda aka sani da Occidental a tsawon rayuwarsa), harshen da aka gina ta dabi'a bisa harsunan Indo-Turai, wandaa aka fara bugawa a shekarar 1922.