Filingué (sashe)
Filingué | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Nijar | ||||
Yankin Nijar | Tillabéri | ||||
Babban birni | Filingué (gari) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 306,726 (2012) | ||||
• Yawan mutane | 11.7 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 26,217 km² |
Filingué sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Tillabéri, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Filingué. Bisa ga kidayar da akayi a shekarar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 553 127[1].
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 6 January 2020.