Jump to content

FilmOne

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
FilmOne
film distributor (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
filmone logo

Filmone kamfani ne da ke ryada shirye-shiryen nishadi kuma suna gudanar da ayyukansu kai tsaye wanda ke ahlaki wajen samarwa da rarraba fina-finai a ciki da wajen Najeriya.[1][2] Kamfanin yana rarraba nau'i-nau'i na al'ada, hotuna na kasuwanci ciki har da lakabi na duniya da na ƙasa, kuma yana kula da ƙawancen dabarun kasa da kasa da dangantaka tare da ɗakunan studio da / ko masu rarrabawa a duniya. FilmOne Entertainment Team yana da ƙwararru da suka san aiki waɗanda suka koya daga can kasarBurtaniya da Najeriya, a cikin wasan kwaikwayo da kuma rarrabawar wasan kwaikwayo.[3]

Game da Filmone

[gyara sashe | gyara masomin]

An kafa gidan sinima na Filmhouse a shekarar 2012 kuma tun daga lokacin ya fara samun gidajen sinima dake manyan biranen Najeriya.

Daga cikin muhimman dalilan kafa kamfanin sun hada da samar da karin kudaden shiga, da inganta harkar shirya fina-finai a Najeriya da kuma sanar da kasar martabar masana’antar fina-finai ta hanyar sahihancin tallace-tallace.[4]

Wadanda suka kafa

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Kene Okwuosa shine Manajan Daraktan Filmone Limited.
  • Mosses Babatope shine Babban Daraktan Rukuni/MD Filmone

 

  1. ABOUT US – FilmOne". Retrieved 2021-11-08
  2. Vourlias, Christopher (2021-03-03). "Nigerian Production Powerhouse FilmOne Brings Slick Commercial Slate to EFM (EXCLUSIVE)". Variety. Retrieved 2021-11-08.
  3. "FILMONE DISTRIBUTION". cinando.com. Retrieved 2021-11-08.
  4. "Regal Cinemas and Outcast PumpTop TV to Air PSAs Across the Country". PsycEXTRA Dataset. 2011. doi:10.1037/e733612011-001. Retrieved 2021-11-08.