Gasar Firimiya ta Sudan ta 2010

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gasar Firimiya ta Sudan ta 2010
sports season (en) Fassara
Bayanai
Sports season of league or competition (en) Fassara Gasar Firimiya ta Sudan
Competition class (en) Fassara men's association football (en) Fassara
Wasa ƙwallon ƙafa
Ƙasa Sudan
Edition number (en) Fassara 46
Kwanan wata 2010
Mai nasara Kungiyar Al-Hilal (Omdurman)

Gasar Premier ta Sudan ta dubu biyu da goma 2010 ita ce bugu na 39 na gasar kwallon kafa mafi girma a Sudan . An fara gasar ne a ranar 2010-02-20. A kakar wasa ta dubu biyu da goma 2010, an kara yawan kungiyoyi daga kungiyoyi 13 zuwa 14. Al-Hilal Omdurman su ne zakarun na kare.

Bayanin ƙungiyar[gyara sashe | gyara masomin]

Team Head Coach Venue Capacity City State
Al-Ahli (Wad Medani) Algazira Stadium 15,000 Wad Madani Al Jazirah
Al-Hilal (Kadougli) Bakri Abdulgalil Kadugli Stadium 1,000 Kaduqli South Kurdufan
Al-Hilal Omdurman Mesho AlHilal Stadium 45,000 Omdurman Khartoum
Al-Hilal (Port Sudan) Stade Port Sudan 7,000 Port Sudan Red Sea
Al-Ittihad (Wad Medani) Misra Mahir Hamam Stade Wad Medani 5,000 Wad Madani Al Jazirah
Al-Merreikh Rodion Gačanin Al Merreikh Stadium 42,000 Omdurman Khartoum
Al-Mourada Borhan Tia Stade de Omdurman 14,000 Omdurman Khartoum
Al-Nil Al-Hasahesa Misra Gamal Abdallah Al-Hasahesa Stadium 3,000 Al-Hasahesa Al Jazirah
Amal Atbara Stade Al-Amal Atbara 4,000 Atbara River Nile
Hay al-Arab Port Sudan Misra Raeft Maki Stade Port Sudan 7,000 Port Sudan Red Sea
Al-Khartoum Alfateh Alnager Khartoum Stadium 33,500 Khartoum Khartoum
Al Merghani Kassala Mubarak Sulieman Stade Al-Merghani Kassala 11,000 Kassala Kassala

Matsayi[gyara sashe | gyara masomin]

Wasan karshe na zagayen farko shi ne ranar Asabar 16 ga watan Mayu kafin a tafi tsakiyar kakar wasanni, daga nan kuma gasar ta koma wasa da mako na 14 a ranar 19 ga watan Yuli.  

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]